Kwara

From Wikipedia

Kwara wani babban kogi ne a nahiyar Afrika wannan ya taso daga kasar Gini ya ratsa ta Nijar ya shiga Najeriya sannan ya afka cikin tekun Atlantik.Shi ne kogin da turawa su ke kira Niger.