Kano

From Wikipedia

Location of Kano in Nigeria
Enlarge
Location of Kano in Nigeria

Kano sunan babbar ƙasar Hausa ce kuma masarauta ce mai kwarjini a cikin ƙasashen Hausa da kewaye. Haka kuma Kano gari ne babba wanda ya ƙunshi kabilu masu yawa tare da harkokin arziki.